Jagoran Malala Fund na kare haƙƙin ‘Yan Mata

Muna godiya da kuka nuna sha’awa kan wanan kayan aikin namu Don Allah ku cika wanan fom din, sai mu tura muku shafin yanar gizo da zaku iya saukar da kundin jagoran.